تیم خهوی لێ ناکهویت. گورگه پچکۆلهکهی دیار نیه! بڵێیت له دهرهوه جێی هێشتبێت؟ به تهنها و به شهو بۆی دهگهڕێت ـ بهڵام کهسانی تریش دێن بۆ لای... .شهو شاد، گورگه پچکۆله چیرۆکی منداڵانه بۆ پێش نوستن، که به زیاتر له ٥۰ زمان له بهردهستدایه |
Tim bai iya yin barci ba. Ƙaramin kyarkecinsa ya ɓata. Wataƙila ya manta da shi a waje? Shi kaɗai ya je waje cikin duhu - sai ya yi kiciɓis da ... Kwana lafiya, ƙaramin kyarkeci wata tatsuniya mai ban mamaki ce da aka juya ta zuwa harsuna fiye da 50. Ana iya samun littafi da kowane irin haɗuwa dangane da waɗannan harsunan. |
* para Sony Reader, Tolino, Kobo, Apple (iPad) etc.
¿Buscas otros idiomas de "Que duermas bien, pequeño lobo"?
→ ¡Prueba una vez más nuestro "Asistente de Idiomas"!
¿Buscas otro libro infantil bilingüe?
→ Echa un vistazo a "Los Cisnes Salvajes"